11
Jan
Daga BASHIR ISAH Bayanai daga jihar Legas sun ce, wata ma'akaciyar banki mai suna Amarachi Ugochukwu, ta kashe kanta daboda tsadar rayuwa. Jaridar Intelregion ta rawaito cewa wannan al'amari ya auku ne a ranar Litinin da ta gabata, kuma matar ta kashe kanta ne a cikin bankin da take aiki ta hanyar kwankwadar maganin kashe kwari. An ce da misalin karfe dayan rana na wannan rana ne Ugochukwu ta tafi bandaki inda a nan ta kwankwadi maganain kashe kwari ba tare da abokan aikinta sun sani ba. Daga bisani ne aka ce abokan aikin nata suka fara neman ina ta…
