18
Oct
Daga FA'IZA MUSTAPHA Demokraɗiyya ita ce tsarin shugabanci dake mayar da hankali kan muradun al’umma. Wato dai, al’umma ne ya kamata su kasance kashin bayan demokraɗiyya. Kuma ƙasar Sin ce babban misali na yadda ya kamata demokraɗiyya ta kasance, domin a ganina, tabbatuwar tsarin demokraɗiyya ita ce, kasancewar al’umma cikin walwala da wadata da kwanciyar hankali. Yayin da yake ƙaddamar da babban taron wakilan Jam’iyyar Kwaminis ta ƙasar Sin karo na 20 a Lahadin da ya gabata, shugaban ƙasar Xi Jinping, ya jaddada cewa ƙasar za ta ƙara inganta tsarin demokraɗiyya dake mayar da hankali kan jama’a, wato jama’a ne…
