02
Oct
Daga CMG HAUSA Mataimakin shugaban majalisar dokokin jama’ar ƙasar Kamaru Theodore Datouo ya bayyanawa wakilin kamfanin dillancin labaru na Xinhua a kwanakin baya cewa, demukuraɗiyya ta sha bamban da yanayin ƙasa da ƙasa, tsarin demokuraɗiyya na gurguzu na ƙasar Sin ya dace da yanayin ƙasar Sin, kana ya taimaka wajen samun ci gaba a ƙasar, don haka ya kamata a yi koyi da fasahohin ƙasar Sin a wannan fanni. Datouo ya ce, akwai bambancin al’adu a tsakanin ƙasa da ƙasa, don haka demokuraɗiyya ma ta sha bamban, ya kamata kowace ƙasa ta raya demokuraɗiyya bisa yanayinta. Datouo ya ƙara da…
