25
Jul
Daga SA'ADATU SAMINU KANKIA Yana da matuƙar wuya wani mutum ya ce zai iya ƙayyade ko zayyana mahimmancin mata a cikin al'umma. Ba domin komai ba sai saboda alfanun da mata suke da shi a cikin rayuwar duniya ba za su lissafu ba. Kama daga haihuwar mace har zuwa tsufanta, babu wani lokacin da bata bada gudunmawa ga al'umar ba. Idan mu ka ɗauki ilimintarwa kawai, za mu ga cewa, gudunmawar da mata suke bayarwa a wannan fannin yana ɗauke kaso mafi rinjaye. Tun bayan da yaro ya soma zama mace ke soma koya masa sauran abubuwan rayuwa na yadda…
