22
May
Daga CMG HAUSA Bisa alƙaluman da hukumar kula da lafiyar ƙasar Sin ta fitar sun nuna cewa, an samu mutane 169 da aka tabbatar sun kamu da cutar COVID-19 a babban yankin ƙasar a ranar Asabar. Daga cikin adadin, 157 na da alaƙa da yada cutar a cikin gida, sannan 12 kuma daga ƙetare. An samu jimillar sabbin kamuwa da cutar 729 waɗanda ba su nuna alamomin kamuwa da cutar ba a ranar Asabar, yayin da adadin majinyatan da ba su nuna alamun kamuwa da cutar ba 37,636 suke ƙarƙashin kulawar jami’an kiwon lafiya. Kawo yanzu, adadin mutanen da aka…
