21
Mar
CMG HAUSA Qin Gang, jakadan ƙasar Sin da ke ƙasar Amurka, ya musunta yadda Amurka da sauran ƙasashen yammacin duniya suka bata sunan ƙasar Sin bisa hujjar batun ƙasar Ukraine, yayin da yake zantawa da wakiliyar CBS a ranar 20 ga wata, inda ya yi nuni da cewa, ƙasar Sin ta ki amincewa kan labarun bogi da ake bazawa, cewa wai ƙasar Sin ta samar wa ƙasar Rasha tallafin aikin soja. Tun bayan ɓarkewar rikicin Ukraine, ƙasar Sin na himmantuwa wajen ƙara azama kan yin shawarwarin zaman lafiya a tsakanin ɓangarori masu ruwa da tsaki, tare da gabatar da shawarwari…
