Editor

9513 Posts
Dukkan sassan duniya sun tabbatar da nasarorin da aka samu a wasannin Olympics na nakasassu na lokacin sanyi na Beijing

Dukkan sassan duniya sun tabbatar da nasarorin da aka samu a wasannin Olympics na nakasassu na lokacin sanyi na Beijing

Daga CMG HAUSA Kwamitin shirya gasar wasannin Olympics ta nakasassu na ƙasa da ƙasa ya gudanar da taron manema labarai a jiya Asabar, a babbar cibiyar watsa labarai ta wasannin Olympics ta nakasassu na lokacin sanyi na birnin Beijing. Inda shugaban kwamitin Andrew Parsons ya bayyana cewa, kwamitin shirya wasannin Olympics na lokacin sanyi na birnin Beijing ya gudanar da ayyuka masu ban mamaki, kuma sassa daban-daban sun tabbatar da nasarorin da aka samu a gasar wasannin Olympics ta nakasassu ta lokacin sanyi ta Beijing. Parsons ya ƙara da cewa, ’yan wasa, da tawagogin wasannin nakasassu na lokacin sanyi, da…
Read More
Har yau ban cimma nasarar da na ke fatan samu a rubutu ba – Auntyn KD

Har yau ban cimma nasarar da na ke fatan samu a rubutu ba – Auntyn KD

"ƙungiyoyin marubuta na taka rawa kan dawo da martabar rubutu" Ɗaya daga cikin iyaye kuma gatan littafan adabin Kano, Sadiya Muhammad Abdullahi, wadda aka fi sani da Auntyn Kd, ta kasance jajirtacciyar marubuciya da ke kishin rubutun Hausa, hakan ta sa ta zare damtse wurin ganin ba a bar harkar ta su ta rubutu a baya ba, ta hanyar kafa ƙungiyoyi, zuwa taruka da kuma shiga hanyar fafutukar neman mafita ga marubuta. Shafin adabi na wannan sati, ya lalubo wa masu karatu ita, don haka idan kun shirya, ku biyo mu, don jin yadda tattaunawar ta kasance: Daga AISHA ASAS…
Read More
Shugabancin APC: Musayar yawu ta ɓarke tsakanin El-Rufai da Buni

Shugabancin APC: Musayar yawu ta ɓarke tsakanin El-Rufai da Buni

*Buhari da gwamnoni 19 ne suka kori Buni, inji El-Rufai*Da kaina na sauka don zuwa Dubai neman lafiya, cewar Buni*Babban Taron APC ba gudu ba ja da baya – Gwamna Sani Bello Daga SANI AHMAD GIWA da MAHDI M. MUHAMMAD a Abuja Rikicin da ya ɓarke a jam'iyyar APC ya ɗauki sabon salo yayin da Gwamnan Jihar Kaduna Nasir El-Rufai ya bayyana cewa, shugaba Buhari ya kori Gwamna Mai Mala Buni daga shugabancin jam’iyya, inda daga baya Mai Mala Buni ya fitar da wata wasiƙa da ke nuna kalaman Gwamna Nasir El-Rufa'I ba daidai ba ne. Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir…
Read More
Sanata ya tallafa wa makarantar marayu a Kebbi

Sanata ya tallafa wa makarantar marayu a Kebbi

Daga JAMIL GULMA a Kebbi A cikin shirinsa na tallafa wa marasa galihu Sanata Dokta Yahaya Abubakar Abdullahi Mallamawan Kabi mai wakiltar gundumar Kebbi ta Arewa kuma shugaban masu rinjaye a majalisar dattawa ya tallafa wa makarantar marayu da ke ƙarƙashin kulawar 'Mar'atussaliha' ƙungiyar nan ta mata mai rajin kare mutuncin zawarawa da marayu da ke garin Argungu a jihar Kebbi da kayan aiki. Da ya ke jawabi lokacin miƙa kayan shugaban kwamitin gudanarwa na siyasar sanatan, Alhaji Aliyu Gandu Augie ya bayyana cewa wannan aikin ba sabon ba ne ga duk ɗan wannan yankin saboda kamar yadda kowa ya…
Read More
An naɗa wa ɗan jarida, Ɗahiru Maihula, sarautar Kacallan Kutunbawa

An naɗa wa ɗan jarida, Ɗahiru Maihula, sarautar Kacallan Kutunbawa

Daga IBRAHIM HAMISU a Kano Mai unguwar Kutumbawa a jihar Kano, Alhaji Mustapha Abubakar Rimin Kira ya  naɗa ɗan jarida Dahiru Muhammad Maihula a matsayin Kacallan Kutumbawa da ya gudana a Unguwar Rimin Kira, Kano. Dahiru Maihula dai shi ne  Darakta a kamfanin yaɗa labarai da ke Kano, wato DMM. Tarihi ya nuna cewa Kano ta yi sarakuna da dama  daga zuri’ar Kutumbawa da suka haɗa da: Muhammadu Alwali Kutumbi 1623-1643 da Alhaji Ɗan Kutumbi 1648-1649 da Shekarau (ll) 1649-1651 da Muhammadu Kukuna.1651-1652 da Sarki Soyaki (ya yi sarki sau biyu,1652) da Sarki Bawa 1660-1670 da Sarki Dadi a 1670-1703…
Read More
Ranar Mata: Za mu inganta muradun mata – Shugaban INEC

Ranar Mata: Za mu inganta muradun mata – Shugaban INEC

Daga MAHDI M. MUHAMMAD a Abuja Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta ce, za ta cigaba da inganta muradun mata tare da yin haɗin gwiwa da su, domin gudanar da sahihin zaɓe na gaskiya da adalci a siyasance. Shugaban hukumar ta INEC, Farfesa Mahmood Yakubu ne ya yi wannan alƙawarin a cikin wata sanarwa ranar Talata a Abuja, don bikin Ranar Mata ta Duniya. Yakubu ya ce, hukumar ta daɗe tana neman duk jam’iyyun siyasa da suka yi rajista, don inganta damar samun dama ga mata zuwa muƙaman zaɓe. “INEC ta haɗa kai da miliyoyin matan Nijeriya…
Read More
Ahir ɗinku da tsoma hannu a zaɓen 2023 – Janar Yahaya ga sojoji

Ahir ɗinku da tsoma hannu a zaɓen 2023 – Janar Yahaya ga sojoji

Daga MAHDI M. MUHAMMAD Babban Hafsan Sojin Ƙasa na Nijeriya, Laftanar Janar Faruk Yahaya, ya ja kunnen manya da ƙananan hafsoshin sojan ƙasa na Nijeriya da su cigaba da kasancewa ba tare da nuna ɓangaranci ba wajen gudanar da ayyukansu a lokaci da kuma bayan zaɓen 2023. Janar Yahaya ya bayar da wannan umarni ne a taron ƙara wa juna na yini biyu kan Tsarin Aiki da Gudanarwa na hafsoshin sojojin Nijeriya, wanda sakataren ma’aikatar soji ta shirya a ranar Talata a Abuja. Babban Hafsan, wanda ya samu wakilcin shugaban Kawo Canje-canje da Ƙirƙire-ƙirƙire, Maanji Janar Charles Ofoche, ya ce,…
Read More
Aikin tashar sauke kayan teku a Kano ya kai kashi 80%

Aikin tashar sauke kayan teku a Kano ya kai kashi 80%

Daga WAKILINMU A halin da ake ciki, aikin tashar sauke kayan teku da ke Kano, wanda Gwamnatin Shugaba Buhari ke gudanarwa ya kai kashi 80 cikin 100 da kammaluwa. Bayanin hakan ya fito ne daga tawagar duba aikin a ƙarƙashin jagorancin Ministan Sufuri, Rt. Hon. Rotimin Amaechi, ranar Asabar, 5 ga Maris, 2022, inda tawagar ta jaddada cewa wannan tashar mai suna Dala za a sanya a jerin matsayi irin na kowacce tashar jirgin ruwa, idan an kammala ta. Gina wannan tashar zai dawo da martabar Kano a matsayin Babbar Cibiyar Kasuwanci a Arewa da ma Yankin Afrika ta Yamma…
Read More
Dalilin da ya sa gwamnatin Sin ta samu goyon baya daga al’Ummun ƙasar

Dalilin da ya sa gwamnatin Sin ta samu goyon baya daga al’Ummun ƙasar

Daga CMG HAUSA Kamar yadda aka saba a ƙarshen manyan taruka biyu na ƙasar Sin, firayin ministan ƙasar Li Keqiang, ya sanar da wasu sabbin matakan da gwamnatin ƙasar za ta dauka domin kyautata rayuwar al’ummun ƙasar, wadanda ake kira da “babbar tsaraba ta taruka biyu”. Firaministan ya sanar da matakan ne a jiya Juma’a, yayin taron ganawa da manema labarai da aka kira bayan kammala tarukan. Daga cikin matakan, akwai samar da guraben aikin yi, wanda ke da muhimmanci sosai ga rayuwar al’ummun ƙasa. Idan ana son kyautata rayuwarsu, akwai buƙatar goyon bayan kamfanonin da aka kafa, musamman ma…
Read More
Patama Leeswadtrakul: Gasar Olympics ta lokacin hunturu ta Beijing ta gabatar da abubuwan gado masu daraja

Patama Leeswadtrakul: Gasar Olympics ta lokacin hunturu ta Beijing ta gabatar da abubuwan gado masu daraja

Daga CMG HAUSA Shugabar kwamitin kula da harkokin al’adu da abubuwan gado na kwamitin shirya gasar Olympics na duniya, kana, mambar kwamitin gasar Olympics na ƙasa da ƙasa na ƙasar Thailand, Patama Leeswadtrakul ta yaba matuƙa da gasar Olympics ta lokacin hunturu da gasar Olympics ta lokacin hunturu ta nakasassu ta birnin Beijing. Tana mai cewa, ƙasar Sin ta nuna wa ƙasashen duniya ƙwarewarta wajen aiwatar da babbar gasa ta ƙasa da ƙasa, inda ta bar dimbin abubuwan gado masu daraja a fannin wasannin Olympics. Ta ce, gasar Olympics ta lokacin hunturu ta nakasassu ta Beijing ta cimma nasarar sa…
Read More