05
Mar
CRI HAUSA Yau Asabar ne aka ƙaddamar da taron shekara-shekara na majalisar wakilan jama’ar ƙasar Sin, inda rahoton ayyukan gwamnatin da aka gabatar don a dudduba shi ya yi nuni da cewa, dole ne a ƙara sa muhimmanci kan samun ci gaba ba tare da tangarɗa ba. Shekarar 2021 tana da muhimmiyar ma’ana ga ƙasar Sin. Duk da barazana da ƙalubaloli daban-daban da ta fuskanta, ƙasar Sin ta ci gaba da farfaɗo da tattalin arzikinta. Ta cimma manyan manufofinta yadda ya kamata. Jimillar tattalin arzikin ƙasar Sin a bara ya kai dalar Amurka triliyan 3, wanda ba a taba ganin…
