Editor

9513 Posts
Allah ya jiƙan ɗan Amanar Abacha

Allah ya jiƙan ɗan Amanar Abacha

Daga MAHADI M. MUHAMMAD Na karanta tarihin 'yan gwagwarmayya da yawa, amma ban tava ganin mai akida da amana irinta Wada Nas (Dan Amanar Abacha) ba. Sunansa na gaskiya Muhammad Hamisu. An haife shi a unguwar Nasarawa da ke Funtua ta yanzu a shekarar 1938. Shi ne dan auta a wajen iyayensa. Ana yi masa lakabi da Wada ne saboda wadatar raguna da aka samu a ranar radin sunansa. Mahaifinsa ya tanadi ragon suna guda daya, Sarkin Katsina na wannan lokacin ya aiko da rago daya. Wazirin Katsina kuma ya aiko da raguna biyu. Wannan ya sa ake masa lakabi…
Read More
Basaja a zaman aure (1)

Basaja a zaman aure (1)

Tare da AMINA YUSUF ALI Sannunku da jimirin karatun shafin Zamantakewa na jaridarku mai farin jini ta Manhaja! A wannan mako mun kawo muku yadda wasu ma'aurata suke yin basaja a zaman aure. Wanda abu ne da yake taka muhimmiyar rawa wajen kawo rikici a gidajen aure har ma idan abu ya yi kamari ya kai ga rusa auren gabadaya. To wai meye basaja? Na san mai karatu zai so ya san ma'anar basaja. Basaja kamar sani azancin maganar nan ne da ake cewa kitsen rogo. Wannan azancin na nufin kamar yadda muka sani rogo yana da fari, musamman danyensa…
Read More
Shin a Nijeriya ma ana yin digirin siyarwa?

Shin a Nijeriya ma ana yin digirin siyarwa?

Daga MUSA AYUBA IBRAHIM Akwai wani da ya nuna min wani babban ma'aikacin gwamnati ya ce: su na shekararsu ta karshe suka fara ganin sa, yana shigowa jifa-Jifa lakca ya zo su gaisa, bayan gama jami'ar sai ga sunan sa a jerin waɗanda suka kammala digiri. Ba su san shi ba tun daga farko sai shekarar karshe a zango karshe. Wani dan uwa na an tava masa tallan Irin wannna digirin a wata jami'a a kan wani i adadin kudi amma na bashi shawarar hakura gaskiya duk da har samfuri sun nuna masa da misalan mutanen da aka musu. Saboda…
Read More
Da Ɗumi-ɗumi: EFCC za ta gurfanar da tsohon Gwamnan Anambra, Obiano kan badaƙalar N4bn

Da Ɗumi-ɗumi: EFCC za ta gurfanar da tsohon Gwamnan Anambra, Obiano kan badaƙalar N4bn

Daga BASHIR ISAH Ya zuwa ranar Laraba ta wannan makon ake sa ran Hukumar Yaki da Rasha (EFCC) za ta gurfanar da tsohon Gwamnan Jihar Anambra, Willie Obiano, a gaban Mai Shari'a Inyang Ekwo na Babbar Kotun da ke Abuja, kan zargin wawushe kudaden gwamnati da ya kai Naira biliyan 4,008,573,350 kamar yadda jaridar News Point Nigeria ta rawito. Jairdar ta ce za a gurfanar da tsohon gwamnan ne kan zargin laifuka guda tara. Wannan na zuwa ne bayan da Shugaban EFCC, Ola Olukoyede ya lashi takobin sake waiwayar kesakesan da suka shafi shafaffu da mai, musamman tsoffin gwamnoni da…
Read More
Ba za mu bari a cutar da Arewa ba, cewar Sanatocin Arewa

Ba za mu bari a cutar da Arewa ba, cewar Sanatocin Arewa

Daga IBRAHIM HAMISU a Kano Ƙungiyar Sanatocin Arewacin Nijeriya ta sha alwashin bibiyar hakkokin Arewacin Nijeriya da ake kokarin karkatarwa. Kakakin kungiyar kuma Sanatan Kano ta Kudu, Sanata Sulaiman Abdurrahman Kawu Sumaila ne ya sanar da hakan, ta cikin wata sanarwa da aka raba wa manema labarai. Kungiyar Sanatocin na bayyana hakan ne a lokacin da take maida martani dangane da wasu matakai da Gwamnatin Tarayya ta dauka na ba wa Kudancin Nijeriya fifiko a kan wasu abubuwa da suke hakkin kasar ne gaba daya. Kuma batutuwan da suka yi martanin a kansu sun hadar da ba wa Kudancin Nijeriya…
Read More
Da Ɗumi-ɗumi: Mutfwang ya kafa dokar hana zirga-zirga a wani sashen Filato

Da Ɗumi-ɗumi: Mutfwang ya kafa dokar hana zirga-zirga a wani sashen Filato

Daga BASHIR ISAH Gwamnan Jihar Filato, Caleb Mutfwang, ya kafa dokar hana zirga-zirga na sa'o'i 24 a yankin Karamar Hukumar Mangu da ke jihar. MANHAJA ta rawaito jafa dokar wadda ta fara aiki ne nan take, na da nasaba da harin da aka kai yankin da ke Sabon Gari a Mangu cikin daren Litinin da ta gabata lamarin da ya yi sanadiyar mutuwar wasu mutane da ba bayyana adadinsu ba. Cikin sanarwar manema labarai da ya fitar, Sakataren Yada Labarai a Ofishin Gwamna, Gyang Bere, ya ce Gwamna Mutfwang ya dauki matakin kafa dokar ne bayan da ya tuntubi hukumomin…
Read More
Da Ɗumi-ɗumi: ‘Yan sanda sun mamaye Majalisar Dokokin Filato

Da Ɗumi-ɗumi: ‘Yan sanda sun mamaye Majalisar Dokokin Filato

Jami'an 'yan sada dauke da bindigogi a ranar Talata, sun karbe Majalisar Dokokin Jihar Filato tare da hana wasu tsigaggun mambobin majalisar shiga harabar majalisar. Rahotanni sun ce an ga yadda 'yan sanda suka buɗe tsigaggun mambobin majalisar su 16 na Jam'iyyar PDP da barkonon-tsohuwa. MANHAJA ta kalato wannan yamutsin ya afku ne a lokacin da tsigaggun 'yan majalisar tare da magoya bayansu suka isa tsohuwar Fadar Gwamnatin jihar da ke Rayfield a Jos don shirin komawa bakin aikin. Rahoto ya ce 'yan sanda da takwarorinsu sun mamaye harabar Fadar Gwamnatin inda suka hana tsigaggun 'yan mambobin shiga majalisar. Sai…
Read More
Maikatanga ya taki matsayi na uku a Gasar Ɗaukar Hoto ta Africa-China 2023

Maikatanga ya taki matsayi na uku a Gasar Ɗaukar Hoto ta Africa-China 2023

Gogaggen mai daukar hoto daga yankin Arewacin Nijeriya,  Sani Muhammad Maikatanga, ya taki matsayi na uku a gasar da Cibiyar Africa China Journalist ta shirya na 2023 kwanan nan. Masu sana’ar daukar hoto daga sassan Afrika ne suka shiga gasar inda kowannensu ya baje fasaharsa Bayan lura da kuma darje ayyukan da aka gabatar musu, a karshe alkalan gasar sun ayyana Sani Maikatanga daga Nijeriya a matsayin wanda ya zo na uku. Hoton da ya kai Sani wannan matsayi ya nuna dangantakar  al’adu ne tsakanin Afirka da Chaina wanda ya dauki hankali malarta gasar. A hirarsa da manema labarai, Sani…
Read More
‘A Tribe Called Judah’: Fim ɗin Nollywood da ya yi fito-na-fito da Hollywood (2) 

‘A Tribe Called Judah’: Fim ɗin Nollywood da ya yi fito-na-fito da Hollywood (2) 

Daga AISHA ASAS Fim din na Turanci da za mu iya fassara ci da ‘Wata Al’umma da ake kira Judah’, labari ne da ya shafi rayuwar wata mata da mahaifinta ya kore ta sakamakon ta yi cikin shege, duk da cewa a al’adar Bayare bai zama illa yin ciki kafin aure ba, asalima wasun su da yawa sun fi goyon bayan yin cikin kafin auren don tabbatar da za a iya samun haihuwa a auren, sai dai yayin da tsautsayi ya gitta, mace ta hadu da mayaudari ya mata ciki ya ki auren ta, ko wata matsala tasamu da auren…
Read More