19
Jul
Daga ABDULLAHI MUHAMMAD a Katsina Gwamnatin Jihar Katsina ta gudanar da taron jin ra'ayoyin jama'a kan kasafin kuɗin 2027 a mazaɓu 361 da ke faɗin jihar. A jawabin bude taron na mazaɓar sa da ke Raɗɗa a ƙaramar hukumar Charanchi, Gwamna Dikko Raɗɗa ya bayyana son jama'a su bada gudunmuwa yasa gwamnatin sa ta shirya wannan taron da zai taimakawa gwamnati wajan tsara kasafin kuɗi na 2027. Ya ce lokaci ya wuce da gwamnati za ta zaune ta tsara kasafin kuɗi ba tare da gudummawar al'umma ba. Gwamnan sai ya jawo hankalin al'ummar jihar da kada su ɗauka duk buƙatar…
