23
Jun
Daga MOHAMMED BALA GARBA A ranar Laraba, 6 ga watan Yunin shekarar 2018, tsohon shugaban ƙasar Nijeriya marigayi Muhammadu Buhari ya ayyana ranar 12 ga watan Yuni (June 12) a matsayin sabuwar 'Ranar Dimokuradiyya' a Nijeriya, maimakon 29 ga Mayu (29 May). Inda kuma ya ba wa M.K.O Abiola lambar yabo ta GCFR bayan mutuwarsa. Shin wacce rana ce June 12? Kuma me ya faru a cikinta? June 12 rana ce ta tarihi, wacce ba za a taɓa mantawa da ita ba a Nijeriya. A ranar ne ɗan takarar jam'iyyar Social Democratic Party (SDP) wato Mashood Abiola ya fafata da…
