08
Jan
Daga AMINA YUSUF ALI Airtel Afirka ta ba da sanarwar ritayar Babban Jami'in Zartaswarsa, Olusegun Ogunsanya, wanda zai akiye aiki a ranar 1 ga Yuli, 2024. Ogunsanya, ya fara aiki da kamfanin Airtel a shekarar 2012, shi yake kula da harkokin sadarwa na Nijeriya da kamfanin hada-hadar kudi na tsahon shekaru tara kafin a yi masa nadin Babban Jami'in Zartaswar rukunin kamfanonin a cikin shekarar 2021. Saboda saninsa da yadda Afirka take da gidewarsa waen rarraba kaya a cikinta, ya kasance a lokacin da yake shugabantar kamfanin ya samar da bunkasar kudin shiga masu tarin yawa tsahon shekaru, sannan ya…
