09
Aug
Daga AISHA ASAS Matsalar tsaro ta zama babban abin da ke ci wa ‘yan Arewa tuwo a ƙwarya, kuma ya zama silar da ya hana cigaba tare da walwalar mutanen da ke cikinta. Kasancewar ta zama cutar da ta ƙi jin magani, ta ƙi ci, bare har ta kai ga cinyewa, ya sanya duk wani mai kishin Arewa shiga nazari da dogon tunani kan hanyar da zai iya taimaka wa cibiyar tasa don ganin an kawo ƙarshen wannan kisan ƙilla da azabtarwar da ake yi wa ‘yan’uwa mazauna wannan yanki da suka faɗa hannun mutanen da ke jan ragamar wannna…
