08
Sep
Daga MAHDI M. MUHAMMAD Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya caccaki tsohon shugaban ƙasa Olusegun Obasanjo kan kalaman da ya yi kan matatar mai da ke garin Fatakwal na Jihar Ribas. A wata hira da ya yi da manema labarai kwanan nan, Obasanjo ya jaddada cewa, matatun man ƙasar ba za su taɓa yin aiki yadda ya kamata ba matuqar sun ci gaba da zama a ƙarƙashin gwamnati. “Wani ya gaya min cewa Tinubu ya ce matatun man za su yi aiki a watan Disamba. Na ce wa mutumin matatun man ba za su yi aiki ba. Wannan ya samo…
