08
May
*Ya buƙaci ’yan takara su cire gaba a tafiyar siyasa Daga UMAR GARBA a Kataina Duba da ƙalubalen da Nijeriya ke fuskanta a fannoni daban-daban, kama daga ɓangaren tsaro, tattalin arziƙi, ilimi da dai sauran ɓangororin da za su haɓaka cigaban Nijeriya, Gwamnan Jihar Katsina, Rt. Hon. Aminu Bello Masari, ya yi fatan samun shugabanni waɗanda za su yi aiki fiye da su bayan kammala manyan zaɓukan da suke tafe na shekara ta 2023 lokacin da wa'adin mulkin zaɓaɓɓun masu riƙe da madafun ikon ƙasar ke ƙarewa. Gwamna Masari ya bayyana cewar, ƙasar na buƙatar shugabannin da za su yi…
