27
Nov
*Fetur na iya tashi zuwa Naira 340 lita guda – Shugaban NNPC*Za mu ba da tallafin sufurin Naira 5,000 duk wata, inji gwamnati*Babu tanadi a kasafin 2022 – Majalisar Dattawa*Matakin zai haifar da cin hanci da rashawa – Masu ruwa da tsaki*Yadda NNPC ke kashe Naira tiriliyan 1.8 akan tallafi duk shekara Daga MAHDI M. MUHAMMAD a Abuja Cikin mafi yawan ’yan Nijeriya ya ɗuri ruwa kan makomarsu muddin cire tallafin man fetur bakiɗaya ya kankama nan da watanni. Tun bayan samun sanarwar daga Gwamnatin Tarayya da ke tabbatar da cewa, a watannin farko na shekarar 2022 za a cire…
