01
Jun
Daga AISHA ASAS A cikin wannan kaka ta siyasa da ke ƙara ɗaukar zafi a fagen siyasar Najeriya, an samu wasu takun-saƙa da suka fi jan hankalin jama’a, musamman a ɓangaren siyasar Jihar Adamawa. Daga cikin batutuwan da suka mamaye tattaunawar siyasa akwai takarar kujerar majalisar dattawa da ke haɗa sunan Hon. Abdurrahman Buba Kwacam da kuma gwamna mai ci a yanzu, Ahmadu Umaru Fintiri. Lamarin ya soma ɗaukar hankali ne tun bayan da ake zargin gwamnan ya sauya sheƙa daga jam’iyyarsa ta PDP zuwa jam’iyya mai mulki ta APC. Wannan mataki ya haifar da rashin jituwa a tsakanin wasu…
