01
Oct
Daga MAHDI M. MUHAMMAD An gudanar da wasannin sada zumunta a ranar Talata 27 ga watan Satumba a wani ɓangare na shirye-shiryen gasar kofin duniya na Ƙatar. A ranar 20 ga watan Nuwamba ne za a fara gasar ta ƙasa da ƙasa. Kamaru ta sha kashi na biyu cikin ƙasa da mako guda, bayan da Koriya ta Kudu ta lallasa Indomitable lions da ci 0-1 a filin wasa na Seoul da ke Koriya ta Kudu. Bayan wasan Super Sonny da Costa Rica, Koriya ta Kudu sun yi farin cikin kawo ƙarshen wasan sada zumuncin da suka yi da kyau. A…
