26
Dec
Daga IBRAHIM MUHAMMAD a Kano Ƙungiyar masu noman kifi na Nijeriya reshen jihar Kano "Practicing fish famers association of Nijeriya"ta gudanar da taron wayar da Kan manoman kifi da qaddamar da sabuwar kasuwar kifi a Kano. Shugaban kungiyar na Kano Alhaji Nura Uba Ramadan ya ce sabuwar Kasuwar ta zo da sabon tsari ba kamar na baya ba. Yanzu an daidaita farashin kifi bai daya da biyan kudi nan take da samar da Manhaja na saye da sayarwar kifi da kaiwa inda ake bukata. Ya koka da cewa yanzu harkar kiwon kifi ana samun koma baya ne,dan haka suka mai…
