13
Mar
"idan ba ki da haƙuri ba za ki iya samun kwangila a gwamnati ba" Daga AISHA ASAS Mace halitta ce da aka halita da wata baiwa ta musamman da ba kasafai ake samunta a maza ba, wato baiwar iya yin ababe da dama a lokaci guda. Ma’ana dai mace za ta iya aikin kula da kanta, iyalinta kuma ta samu iya neman kai ba tare da ɗaya ya samu rauni ba. Haka kuma mace za ta iya yin ayyuka da dama da ake ganin ƙarfin ƙwaƙwalwarta da ƙwazonta bai kai ba. A wannan makon shafin Gimbiya ya ɗauko maku matar…
