22
Jan
Daga IBRAHIM HAMISU, a Kano Gwamnan jihar Kano ta ƙarƙashin jagorancin Dakta Abdullahi Umar Ganduje ta bayar da tabbacin cewa za ta ci gaba da sanya ido sosai tare da tabbatar da hukunta duk wanda aka samu da hannu cikin badaƙalar yin garkuwa da kisan gilla da aka yi wa Hanifa Abubakar, ɗaliba ‘yar shekara biyar a Kwanar Dakata da ke ƙaramar hukumar Nassarawa, jihar Kano. Bayanin hakan na ƙunshe ne cikin wata sanarwa da Kwamishinan yaɗa Labaran Jihar, Malam Muhammad Garba ya fitar. Gwamnan ya ce tuni matakan da aka ɗauka a lamarin sun haɗa da rufewa da kuma…
