05
Jul
Daga BASHIR ISAH Ministan Tsaro, Manjo Janar Bashir Salihi Magashi (mai murabus) ya sha alwashin Nijeriya za ta ci gaba da yin aiki tare da sojijin Pakistan a matsayin wani ƙoƙari na kawo ƙarshen fitinar masu tsattsaurar ra'ayi. Janar Magashi ya bayyana haka ne sa'ilin da babban jami'in sojan Pakistan, Janar Nadeem Raza ya ziyarce shi a Hedikwatar Tsaro da ke Abuja a Juma'ar da ta gabata. Magashi ya ce Nijeriya da Pakistan na da manufa iri guda ta fuskar neman daƙile harkokin masu tada ƙayar baya a cikin ƙasa. Ministan wanda ya samu horo a wani ɓangaren aikinsa a…
