29
Jun
Daga DAUDA USMAN a Legas A ranar Lahadin da ta gabata ne 'ya'yan babban attajirin nan na Jihar Legas, Marigayi Alhaji Ebetton a ƙarƙashin jagorancin ɗan uwansa Sarkin Musulmin Arab mazauna jihar Legas, Sultan Alhaji Jibirin Yaya ya jagoranci gudanar da taron addu'ar kwana bakwai da rasuwar ɗan uwansa Marigayi Alhaji Ebeto a Legas bakiɗaya. Alhaji Ebeton ɗan shekaru tamanin da biyar ya rasu ne sanadiyyar gajeruwar rashin lafiya da ya yi a gidansa dake Maiduguri, ya rasu ya bar mata biyu da 'ya'ya ashirin da takwas a cikin 'ya'yan nasa a kwai babban ɗansa Alhaji Muhammadu Gujja, jikoki da…
