18
Apr
Daga MAHDI MUSA MUHAMMAD Tsohon Mataimakin Shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, ya zargi Hukumar Zaɓe ta ƙasa Mai Zaman Kanta (INEC), da cewa ana amfani da ita a matsayin wata hanya ta tauye dimokuraɗiyya a Nijeriya. Atiku, wanda jigo ne a jam’iyyar ADC, ya bayyana haka ne yayin da yake jawabi a taron ƙasa na jam’iyyar da aka gudanar a Rainbow Eɓent Centre da ke birnin Abuja. A cikin jawabin nasa, tsohon mataimakin shugaban ƙasar ya soki shugaban INEC, Joash Amupitan, yana mai zarginsa da aikata abubuwan da ya kira “ba bisa ƙa’ida ba” tare da nuna cewa ya kauce daga…
