11
Sep
Daga SANI AHMAD GIWA a Abuja Dan takarar Shugaban ƙasa na Jam’iyyar NDC, Mista Peter Obi, ya musanta rahotannin cewa, ya ƙi tayin zama ɗan takarar Mataimakin Shugaban ƙasa na Atiku Abubakar, ɗan takarar Shugaban ƙasa na ADC, a zaɓen 2027. Obi ya bayyana hakan ne yayin wata hira da gidan talabijin na Arise TV, inda yake magana kan yiwuwar haɗakar jam’iyyun adawa gabanin zaɓen 2027. Ya ce babu wani tayin da aka yi masa na zama mataimakin Atiku da ya ƙi, yana mai cewa a lokacin da ake magana kan batun bai ma kasance cikin yanayin da za a…
