11
Oct
Daga RAHMA ABDULMAJID Kamar yadda 'yan ƙasa suka sani, tsohon mataimakin tsohon Shugaban ƙasar Nijeriya Alhaji Atiku Abubakar ya narka kuɗi da lokaci wajen neman Jami'ar Chicagon Amurka da ta bayyana sakamakon karatun Shugaban Nijeriya mai ci wato Bola Ahmed Tinubu, Inda a daren Litinin ne Jami'ar ta amsa buƙatar da wasu dogayen takardu wanda a dunƙule suke gaskata cewa Shugaba Tinubu ɗalibinta ne, amma ba huruminta ba ne adana kwafi na shahadar calibai ba balle ma ɗaliban tale-tale 'yan 70s ba tunda tuni ta ba su abinsu. A yayin da 'yan Nijeriya suka rabu biyu wasu na murna da…
