22
Jul
Daga SANI AHMAD GIWA a Abuja Jam'iyyar PDP ta ce 'yan Nijeriya za su fito kan tituna suna murna idan har aka soke ayyana Bola Tinubu a matsayin Shugaban Ƙasa. Sai dai a martanin da ta mayar cikin gaggawa, jam’iyyar mai mulkin ƙasar ta ce PDP na rugujewa ne kawai, inda ta dage cewa Shugaba Tinubu na da hurumin ‘yan Nijeriya kuma zai yi aiki a kan haka kamar yadda kundin tsarin mulkin ƙasar ya tanada. Pedro Obaseki, Daraktan Dabaru da Bincike na Kwamitin Yaƙin Neman Zaɓen Shugaban Ƙasa na PDP (PCC) wanda ya yi wa manema labarai jawabi gabanin…
