07
Jun
Daga FAEZA MUSTAPHA Har kullum ƙasashen yammacin duniya na nacewa manufofin nuna yatsa ga ƙasar Sin, ta hanyar fakewa da yayata dimokaraɗiyya, ko kare haƙƙin bil adama, duk kuwa da irin nasu tarin matsalolin na cikin gida. A baya bayan nan, wani rahoto da Tarayyar Turai EU ta fitar mai taken “Rahoton shekara game da yankin musamman na Hong Kong na shekarar 2021”, ya ƙunshi bayanai masu tarin yawa, da EUn ke iƙirarin haka ya kamata ƙasar Sin ta rika tafiyar da harkoki a yankin na HK. Wannan rahoto, wanda shi ne irinsa na 24 da EUn ta fitar, na…
