24
Aug
Daga ABBA ABUBAKAR YAKUBU Na fara wannan rubutu ne zuciyata cike da takaici, ƙunci da ɓacin rai, sakamakon ta'addancin da ya faru cikin makon da ya gabata na kisan gillar da wasu matasan Kirista suka yi wa wasu matafiya su kimanin 30 a kan wata babbar hanya da ke cikin garin Jos, a dalilin taka sawun ɓarawo da suka yi, yayin da suke ƙoƙarin kauce wa cinkoson ababen hawa a cikin gari, suka yi kuskuren bin wata hanyar bayan gari don yin ratse su wuce zuwa Abuja daga nan kuma su ɗauki hanyar komawa Jihar Ondo a Kudu Maso Yammacin…
