13
Jun
Daga MAHDI M. MUHAMMAD Bayan kwashe tsawon watanni ana musantawa, a ƙarshe Gwamnatin Tarayya ƙarƙashin Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ta amince da cewa ƙasar da ta fi kowacce ƙasa haqo mai a nahiyar Afirka za ta ware har naira tiriliyan 5.4 domin tallafin man fetur a shekarar 2024.Wannan adadi ya qaru sosai daga Naira tiriliyan 3.6 da aka kashe a shekarar 2023 da kuma Naira tiriliyan 2.0 a shekarar 2022.An bayyana hakan ne a lokacin da Wala Edun, ministan kudi kuma mai kula da harkokin tattalin arzikin ƙasa ya gabatar da wani shiri na inganta zaman lafiya da cigaba…
