19
Apr
Daga SANI AHMAD GIWA a Abuja Asusun Kula da Ƙananan Yara na Majalisar Ɗinkin Duniya, UNICEF, ya ce hare-hare da sace-sacen da ake kai wa 'yan makaranta a Nijeriya ya karu tun bayan sace ‘yan matan makarantar Chibok a jihar Borno shekaru 10 da suka gabata. UNICEF, a cikin wani rahoto da ta fitar a jiya Litinin, ta ce kashi 37 na makarantu a jihohi 10 ne kawai ke da tsarin gargaɗin farko na gano barazanar irin waɗannan hare-hare. Rahoton ya yi la’akari da alƙaluma masu ban tsoro na tashe-tashen hankula da suka shafi yara. A cikin shekaru 10 da…
