19
Apr
Daga BASHIR ISAH Aƙalla gidaje 463 ne suka lalace a tsakanin ƙananan hukumomi uku a jihar Cross River sakamakon ruwan sama mai ƙarfi da aka samu a wasu yankunan jihar. Kamfanin Dillancin Labarai na Nijeriya (NAN), ya ruwaito cewa yankunan ƙananan hukumomin da iftila'in ya shafa su ne; Obudu da Yala da kuma Ogoja. PDP ta yi watsi da sakamakon zaɓen ƙananan hukumomin Jihar KatsinaHatsari da tashin bom a jirgin ƙasan Nijeriya Jami'in Hukumar Bada Agajin Gaggawa ta Ƙasa (NEMA) a shiyyar, Godwin Tepikor ya ce, an jagoranci tawagarsu a ranar Litinin inda suka ziyarci wuraren da lamarin ya shafa…
