14
Jun
Shugaba Tinubu zai bar babban birnin tarayya Abuja yau domin tafiya jihar Legas don Gudanar da sallar Idi. Mai bawa shugaban Ƙasa shawara Ajuri Ngaele ne ya sanar da hakan kuma ya ce, Shugaban zai gudanar da hutun sallar baki ɗaya a jihar Legas.
