25
Jan
Inter Milan da Borussia Dortmund na ƙyalla ido kan ɗan wasan tsakiya na Ingila, Jack Grealish mai shekara 29, ganin cewa babu tabbas game da ci gaba da zaman shi a Manchester City. AC Milan na tunanin ɗaukar aron ɗan wasan gaba na Manchester United, Rasmus Hojland mai shekara 21 a duniya da kuma Joshua Zirkzee mai shekara 23. Juventus ta tattauna da Udinese kan sayen ɗan wasa Thomas Krintensen mai shekara 23, wanda Tottenham da Leicester City ke ƙyalla ido a kansa. Napoli na fatan za ta cimma yarjejeniyar fam miliyan 50 domin ɗauko ɗan wasan gefe na Manchester…
