04
May
Daga AMINU ƊAN ALMAJIRI Har kullum ina yawan faɗa cewa, waɗanda ba su da Ilimi a kan abu idan suka ce za su yi bayani a kan abu, dole a samu rashin adalci cikin jawabin nasu. Jama'a ya kamata ku sani; ALMAJIRCI daban, sannan BARA daban. Da farko dai almajiri shi ne aka kawo shi wajan wani malami, domin ya samu karatun Alƙurani da sauran ilimai na addinin Musulunci. Wannan shi ne haƙiƙar almajiri. Irin wannan almajirin za ka samu idan za a kawo shi za ka ga Babansa ko Wakilin Baban nasa ya taho da kayan abinci. Sannan lokaci-lokaci…
