25
Oct
Daga AISHA ASAS Biyo bayan raɗe-raɗen da ke yawo ta sama da ƙasa kan lalurar tavin hankali da shahararriyar jaruma a masana’antar Nollywood, Genevieve Nnaji, ta ke ɗauke da ita, wanda aka ce a yanzu haka jarumar na wata asibitin mahaukata da ke Ƙasar Amurka don neman lafiya. Wannan maganar ta samu gindin zama ne a yayin da jarumar rana tsaka ta bushi iska, ta kawar da duk wani rubutu da ke kan shafinta na Instagram, wanda ta yi da wanda aka mayar mata, baya ga haka, jarumar ta janye ra’ayinta na bi-biyar waɗanda ta ke bi a shafin, inda…